A yaune aka kama fitaccen mawakinnan nan naziru sarkin waka,saboda sakin wata waka ba tare d izinin hukumar tace fina finai ta jahar kano ba,itade wannan waka ta kasance ta siyasa ce wadda akayiwa Dan takarar gwanma a karkashin jamiyyar pdp, Abba kabir yusuf.sannan kuma antuhu meshi d amfani d mugayen kalamai akan gwamnati mai ci,da kuma hukumar wajen bata musu suna,da kuma nuna bangaranci tare da cusawa mutane kiyayyar gwamnati maici.irin wannan bashine karo n farko daya faru a masanaantar kannywood ba.ko a baya an kama sanannen mai bada umarnin nan sanusi Oscar 442, don sakin film ensa ba tare d izinin hukumar tace fina finai ba.
Domin samun zafafan labarai tare d nishadi. Kucigaba d bibiyarmu ta wannan shafi
Comments